Tuesday, September 8, 2009

Littafin "Fasahar Intanet a Saukake"

Barka da zuwa wannan Mudawwana mai albarka. A halin yanzu ina kan aikin wannan shafi ne, kuma nan da wasu lokuta masu zuwa zan dora wannan littafi don masu karatu su amfana. A ci gaba da kasancewa tare damu.

Na gode.

Baban Sadik